Afrobeat, Hausa talking drum rhythms, kalangu dr
Every word, written by AI.
Babban mutum mai girma
Aslul usuli babullah
Ya rabbu in samu yaqini sabati cikin aikinshi
Allah a warware qullin nan dake hanamun samun shi
Sa in wanzu a tawfiqin nan a kowane bugun numfashi
Annabi yace ai an amsa ba dan ina yin daidai ba
Kewar ganin Manzon Allah ya nannaɗe ruhina
Adadin irin wannan kewar Allah a saita nufina
Izuwa salati maɗaukaki a irin sifar aikina
Dukkan halittu suyi aikin har wanda ma ba'a ƙaqa ba
Aikin ya wanzu ya kai izuwa Ahlil kisaa'i su Ummu
Ƴaƴanta ba'aliha sannan zuwa tanadinta imamu
A irin hakan sayyida ta ban sirrin a nemi a samu
In shiga ta kofar haske in bayyana ba da shirina ba
Wanda yai tafiya cikin dare dukkansu basu farka ba
Babu jirgi ba fukafukai ba ma a nan ya tsaya ba
Suka je wajen da akwai haddi Jibrilu bai motsa ba
Shi Habibun bashi da haddi ba shi ake tsaidawa ba
Kullum suna cutarwa ne bai ce suna shirka ba
Bai ce su bar musulunci ba dan ba suyi Imani ba
Sannan suna son mulki ne ya sansu bai tona ba
Mai irin wannan rahamar ne nazo wajenshi in tuba
Assalamu alaika yayin haqurin da baka fashi
Assalamu alaika har sanda bana numfashi
Sallama nayi ma ya a'ala sa abani in karbeshi
Sa abani irin izinin nan wanda ba'a baiwa rijalai ba
Assalamu alaikum wannan ranar da kai magana ne
Ranar da kayi magana cewa a kawo mayafin nan ne
Wannan mayafin na yamani daman akwai sirri ne
Sallama ta yayin da akayi wannan abun tun ba zo ba
Naso ace nazo wannan lokacin nayi ma aiki
In kalla irin abinda kayi asalin abun mamaki
Zan bada raina in biku in za'a je gun yaqi
Amma abinda ya dameni ban samu wannan dama ba
Banzo ba sanda sukayi shaida kaine kake da amana
Ban zo ba dan nayi ma bai'a balle ace mun gana
Ban sha wuya na rayu daku a kurkukun nan ba in zauna
Banzo inay ma alkawarin zan bada raina dan kai ba
Ban dau tokobi nayi yaqi a irin su yaumu hunaini
Kafun Ilayya Ibadallah wallahi sai sun jini
Ban wanzu ba in yi tajalli a irin su uhudu a ganni
in tsayu da sirrin su faaɗima ba tare da akwai tsoro ba
Ban bika sallah ba sannan Ni ban yi ma aiki ba
Ban zo gida dan in ce ma Assalamu alaikum ba
Ban zo ba dan in share ma inda zakai sallah ba
Ya Annabin Allah ban zo dan in yi ma waqa ba
Ban kalli hasken fuska ba ya saatiran li kamali
Ban rayu a cikin sahabu ba ahlul wafaa'il amali
Ban shiga waɗansu hijabai ba har ma in samu wusuli
Ban san abinda ake yi ba ban rayu da abin qauna ba
Ina ma ina ma fatane da a cikin jikina ya ɓoyu
Ina ma ace na kalli irin abin nan da kaiwa marayu
Abin nan da yai wa ɗulaqa'u a irin hakan fa ya rayu
Shine raa'ufu rahimu ashe bai munanawa kowa ba
Wa billahi ya tajal izzi ina so in zo raudarku.
In zo in ce zamuy magana ne in ce Assalamu alaikum
In kasance a irin yanayin da nine kaɗai baqonku
Sannan a yaye hijaban nan ba wai gani na idanu ba
Allah a wanzar da salati ko na mutu a rayashi
Yay ta motsi yai ta hauhawa har in narke a acikinshi
Darussalami zuwa najaf har jamkaran ajiyoshi
Sannan ya lulluɓen ruhi in zamo tamkar bani ba
How this edm & electronic song was made.
“Afrobeat, Hausa talking drum rhythms, kalangu dr” is an AI-generated EDM & Electronic song with vocals, 5:53 long. It was created in Octa from one short text description: the lyrics, melody, vocal performance, arrangement and mix were all generated from that idea, then published by @marhuma806 to the Octa community in November 2026.
The arrangement is built around a build and a drop: filtered synths and a rising sweep, then the kick and bass land together and the whole room opens. The lyrics on this page are the exact words the AI wrote and sang for this track.
The prompt behind it
“Afro-fusion, mid-tempo afrobeat groove around 105 BPM, kalangu talking drum patterns, traditional hand percussion, shaker, hand claps, deep warm bass, pentatonic melody, bright percussive texture, danceable driving rhythm, male lead vocal, emotional and energetic mood, clean punchy mix, warm analog low end”
Make a song like this
Open the web studio or the Android app, describe the song in one line, pick EDM & Electronic, choose a voice and the finished track arrives in about a minute.
- progressive house with a long build, supersaw drop and female topline
- deep house, off-beat bass, warm pads, 124 BPM, no vocals
- melodic techno, hypnotic arp, dark pads, slow filter build
More in this style: AI EDM & Electronic songs · prompt guide
Build your own line with the prompt generator · already have the words? Lyrics to song · Pricing
Same style, different stories.
Type a sentence. Get a song.
This track started as one line of text. Yours can too — it takes about a minute.
Plans from $2.99 a week · Cancel anytime