My Family Song — AI-generated cover art
AI-generated track · Made with Octa

My Family Song

Lo-fiA grand family tribute and praise song celebrating the Abubakar5:28
0:005:28
Lyrics

Every word, written by AI.

My name is ait double yan live of family members of abubakar
Family family live of family live together live with trust
The live of family is the live of unity living together with trusted brothers and sisters
The elders and the young the young the old
Good manner obedience
Patience ilimi arabi da boko haba mekuke takama dashi wanda bama da iyaye munada brother and sister munada young ones duk munada
We have relatives we have friends of wealth if you louck of us we are not alone no you are folser if you striving and you have some thing hold on but if you have nothing don't give up is you are striving with wealth then we need a beautiful heart and beautiful character
When you see us dolefa saika sara domin mun tsantsanta da a sara mana we rest we relax we hustle kuma naiman duniya muke har lahira am sorry mu bama dibit sai dai ticket kana so kashigo toka sai ticket ticket family ticket ticket kasai ticket ticket ticket
If you need eh ticket go an asking baba tsoho mai ran karfe baba mun gode may Allah increase your days because of ka sauke nauyi and for the rest of us may Allah help us carry ours amin
Mama,mom you suffered us with all your work you suffered us to good manners and obedience mama,mom we must refay you you tried you carried the load may Allah increase your days we hope may Allah give us streng to du the same
Family family live of family live together live with trust the live of family is the live of unity living together live with trust brother and sister tha elders and the young the young and the old
Elder yaya nasir the pillar you are the big brother in the home you are the one we depend on domin kaine na farko don haka dole muyi alfahari da kai
Yaya bashir elbash ka gyaramu ka saitamu dimin ko kazamo wan da in har aka ambaci sunansa to fasai kowa yasaitu mun gode da kula damu
Anty zara momy abin wani baya gabanki abin wani abin sane amma abinki ai na kowane duk abin da kake so zatai maka tsabagyen mutunci
Yaya halifa akwai ka da jan yan uwanka ajiki damuwarka damuwarkace amma damuwar waninka damuwarkace kai yaya halifa mun sallama maka
Anty ameera aisha a kwai ki san hutu ga chatting in aka gan ki nyi wani aiki to sai in nacine amma daikina karatu inkika kulle kanki a daki babu fuwanki amma in aka takura miki sai ki abin da ba'aso
Yaya alhaji dismal ai kai dama mu mun sallamama wajen efutbool anma ka iya ma'amulla da mutane
Anty ihsan ai mu mun sallama miki da aike anma kowa yasan ki da bakowa kike kulawaba sabo da kin iya gadara iyayi kai har ma da jan aji
Yaya abbaka sadauki cilin boy an san ka da daukar waka afita acire fotiret sannan ka iya zama da mutane
Yaya muhammad teacher sale breaty dan wanka amma in raka yabaci tofa wankewarce ai keda wuya amma ka iya zama da mutane
Yaya abduraman dady musanka da neman nakanka baka sarewa duk wuya duk rintsi ai zaka tsira da nakanka bame maka gori acigaba da jajir tsewa
Yaya hassan sharifai silent man jake jajir tsewa kan karatu wannan babuja ilimi arabi da boko kai ai mun sallama Allah taimaka
Anty usaina besty masifa kai munsallama duk da dai sai wanda yabata miki rai kikewa mu ai bandamu ko anty
Yaya ahamad saiyadi silent baka shiga mutane domin karma ai maka abinda bakason wani yama batama rai hakanma ai yayi
Yaya al'amin babban yaro mai tara mun sanka da iya zama da mutane baka san abin da zai cutar da waninka hakan ai yayi haka akeso
Anty kadija nana kowa yasan silent ceke kuma kowa nasan taraiya dake domin ke ai tadabance aidai bazaki kiba
Anty hassana hasinat big girl ga san mutane in har tasanka tofa zata dinga yimaka fara'a don kin iya zama da mutane cikin tsari dole kibirge koma waye
Malan usaini alhusain rakot telorring hakuti ga judiya ga iya zama da mutane cikin dadin rai ba fada koko hayaniya zama need sai usaini
Yaya safuwan mukyandir yaro mai kiriniya da fitina amma yana da jin maganar manyansa hakama yayi
Anty Amina manat babu ruwanta koda cikin kawayenta kaje zaka gane tana da nitsuwa babu ruwanta aike kaimata zataje domin ta iya biyayya
Yaya adam kumar yarone mai iyayi amma bayaji shima in kana so yayi maka biyayya sai kahadashi da farare zaiyi daguduma zaiyi
Anty hauwa'u jidda akwai mutunci kyan hali daukar wanka da zama adon gari
Aliyu auta dan gata iya bal amma akwai gudu a bal dan auta anaji dakai
Family family live of family live together live with trust the live of family is the live of unity living together with trusted brothers and sisters the elders and the young the young and the old
Parents who love us who look for us who protect us who give us good up bringing
May Allah reward our parents with the best granted them jannatul firdaus for all their love and sacrifices
Masha Allah may Allah bless us with long life long days Masha Allah to we look for this day thank God for giving us the young lady and good parents good by

About this track

How this lo-fi song was made.

“My Family Song” is an AI-generated Lo-Fi song with vocals, 5:28 long. It was created in Octa from one short text description: the lyrics, melody, vocal performance, arrangement and mix were all generated from that idea, then published by @iibrahimhaliludabai to the Octa community in September 2026.

The drums sit soft and slightly behind the beat, the keys are warm and a little detuned, and the tape hiss and crackle are part of the arrangement on purpose. The lyrics on this page are the exact words the AI wrote and sang for this track.

The prompt behind it

“Lo-fi, A grand family tribute and praise song celebrating the Abubakar family, honoring parents, brothers, and sisters with prayers and love”

Make a song like this

Open the web studio or the Android app, describe the song in one line, pick Lo-Fi, choose a voice and the finished track arrives in about a minute. Your first song is free.

  • rainy night lo-fi with dusty piano, tape hiss and brushed drums
  • chill lo-fi hip-hop, warm Rhodes chords, vinyl crackle, 82 BPM
  • sleepy lo-fi for studying, soft pads, no sudden dynamics, instrumental

More in this style: AI Lo-Fi songs · prompt guide

Type a sentence. Get a song.

This track started as one line of text. Yours can too — it takes about a minute.

Your first song is free · No card required